📢 ⚠️ Sanarwa Abi a hankali domin wasu bata gari sun shigo domin yiwa Mutane satan yan dukiyoyin su da su ka ajiye a wallets nasu. A kula sosai wajen connecting wallets kuma a tabbata ba ayi clicking komai ba a https://near.org/ website . #BOS 