📢 Sanarwa @NEARProtocol sunyi kawance da @arbitrum Arbitrum ya kasance L2 Project da ke kan gaba wajen Fasahar Roll-up sannan kuma mafi yawan TVL. Wannan kawancen zai bawa Arbitrum developers daman amfani da NEAR DA cikin sauki Domin karin bayani https://near.org/blog/arbitrum-integrates-near-da-for-developers-building-ethereum-rollups #BOS 