🔥Mental Maze Suna kira ga dalibai gamers da masu kirkira domin kuwa lokaci mai amfanuwa yazo. 🎉Shin kun shirya domin fadawa duniyar Gaming? Mental Maze Sunyi launching na Mainnet V1 Wannan yazo da dama ta zama Guardian, #BOS 