🔥Anyi Approval na ETF na BTC jiya, shin ko me hakan ke nufi game da Other Projects kaman su NEAR? A kamance zamu iya cewa Kudi mai tarin yawa zai shigo space din Crypto ta hanyar wadannnan ETF din, kuma wannan kudi dole zai na yawo wanda hakan na iya daga darajar $NEAR #BOS 