#NHC Thread Contest #BOS Giveaway na $15 ga mutane 3 wanda sukayi twitter thread akan fassarar #NEAT da #NRC Fassara wanda yafi kyau da tweet engagement, sune za’a zaba don wannan kyauta, za'a kulle submission 17/01/2024. duba comment section don karin bayani. 