🔊 Sanarwa daga @MeteorWallet A halin yanzu kuna iya amfani da ledger domin tabbatar da tsaro da kuma samun experience usage lafiya lou, ga wanda suke amfani da ledger suna iya connecting dinta yanzu haka da wannan sabon update din. Zasu kawo support na Chrome extension #BOS 