🎉 📷 Sanarwa Cigaban workshop don masu son Su fara Gine Gine amma fa na Decentralized apps a NEAR #BOS Tare da @Zubair_mm zai yi mana bayani dalla dalla, daga farko har karshe a takaice na yadda zamu fara building akan BOS https://t.me/NearHausaa https://twitter.com/NearHausa/status/1744097926714998915  > @nearhausa.near >🎉 📢 Sanarwa > Ina masu son Su fara Gine Gine amma fa na Decentralized apps a NEAR #BOS? To ga wata dama ta samu A gobe idan Allah ya kaimu @Zubair_mm zai yi mana bayani dalla dalla, daga farko har karshe a takaice na yadda zamu fara building akan BOS. https://meet.google.com/kpc-twrz-cgm >