🔥@lavanetxyz Sun yunquro domin bada dama ga kowani Chain da kuma Rollups a modular ecosystem, ta hanyar Kyautatawa masu Running Node da samun kyauta na NEAR Tokens idan sukayi joining. Developers zasu samu daman yin amfani da LAVA domin kirkirar Dapps akan NEAR #BOS