Game din @Zomland_Game ta samu goyon bayan @NearGamesDAO a wannan wata na Junairu. #BOS Game din ya juma a Mainnet na @NEARProtocol, game din na #P2E dai yana bada daman anfani da NFT akan "zombie army" Ko wani rana zaka iya minting na NFT wanda zai kara maka karfi a game din. 