⚡️Staking Pools a NEAR Domin Zama daya daga cikin masu Samun riba a ko da yaushe na Ajiyar da kukayi ku duba wannan APRs din na @NEARProtocol. Kasuwar Tokens na memes na ci gaba da habaka a NEAR @nekotoken_xyz,@dragonisnear and @Lonkonnear sun ja hankalin users da yawa. #BOS 