⚡️Barka da Safiya #NEARDA sun samu kaddamar da Polygon CDK domin devs wanda suke building Ethereum Zk Roll ups, Da wannan sabon NEARDA integration din roll ups zasu samu daman DA mafi sauki da kuma rage musu nauyi. Domin karin bayani 🔗https://near.org/blog/near-da-i… #Web3 #BOS 