📢Barka da Safiya @JumpDeFi suna sanarwa Ga wanda Suka samu Free airdrop na $JUMP su saka tsammani na Samun NFTs Guda biyu “Air jumper” da kuma “Air Neko”. Link da za ayi claiming na wadannan NFTs zai zama available nan ba da jimawa ba . #BOS