Barka da Safiya Shin ka taba amfani da @finance_ref kayi swapping sosai? In har kayi to ka duba wallet domin sun yi airdrop na $LONK wato @Lonkonnear ga wallets 2910. Da fatan ba ayi missing na wadannan daloli 💵 ba?! #BOS 