Barka da Safiya Saura kwanaki Kadan mu gama Zealy tasks namu na wannan watan, ku hanzarta kuyi participating kada a barku a baya 👀. #BOS https://twitter.com/nearhausa/status/1744454573950214492 > @nearhausa.near >🎉 Muna Murnan Sanar daku cewa munyi launching na Zealy task. Wanda zai fara daga Yau. > Akwai reward na $200 🔥 da zamu bayar ga wanda suka fi kowa samun points. Ku hanzarta domin kada a barku a baya https://zealy.io/c/nearhausa/invite/V4bV3cRb0L8eWFfu7LkNF #BOS >