Kasance tare damu karfe 8:30pm inda zamu tattaunawa akan wani @neardc MEMO tare da @Abba_kakaa da muma @MsageerDAO . #BOS Zakaji me yasa wanna memo yana da mahimmancin gare da kuma yanda gudumarka zai taimaka. Karku manta wajen call din: https://t.me/NearHausaa 