Dragon da kansa wato @ilblackdragon, ya ce sakamakon ƙarin yawan blockchain ɗin da ake da su a yanzu, developers suna samun wahala sosai wajen ƙirƙirar manhajar su a kan blockchain kala kala sannan yana ba wa masu amfani da manhajojin (users) wahala wajen amfani. #BOS #NEAR 