Masu hasashe sun ce, akwai yiwuwar shigowar mutane da dama zuwa @NEARProtocol a shekarar 2024. A ƙoƙarin su na aiwatar da hakan, #NEAR zasu bawa communities ɗinsu muhimmanci domin ganin sun ƙara bunƙasa. Ta hanyar samar da taro na IRL da sauransu. #BOS #NEARIsBOS