Barkan ku da Wannan lokaci. 📢 Sanarwa Muna masu sanar daku cewa Task namu na Zealy ya kawo karshe. Munji dadin yadda kukayi participating sosai. Zamu bada Sanarwar rewards Distribution nan bada Jimawa ba. A saurare mu yayin da muke kokarin kawo wani sabon shirin 👀. #BOS 