Barkamnu da yammaci 🤝 da fatan kowa ya wuni lafiya. 🤯 Muna murnar sanar da ku cewa ɗaya daga cikin manyan wasannin P2E da suke kan @NEARProtocol wato @Zomland_Game sun kawo muku gasar referral na @Zealy. Kuna iya shiga yanzun domin zamu garabasa #airdrop 😎 #BOS #NEAR