📢 Kashi na Biyu na Sharding Zai fara aiki, wanda hakan ke nuna babbar ci gaba akan tafarkin da aka fara. Wannan Sauyi zai kawo Kwararan Ci gaba da kuma habaka da Decentralization. Tuni Transaction suka fara shiga da sauri kusan 10x akan yadda suke da. #BOS #NEAR jagorar Web3 