1️⃣ Sanarwa: Winners na Zealy Community Contest ya fito, mutane 20 zasu raba $200 based on ranked na mutum #BOS Sannan zamu sake zaban mutane 15 zasu samu daman shiga whitelist din NDC wanda za ai minting. za'a tura wa kowa reward a wallet nasa dayayi submitting. 