Kasance tare damu karfe 8:30pm inda zamu tattaunawa akan wani muhimman abubuwa da suke faruwa akan @NEARProtocol tare da @MsageerDAO, @Al_ameenX da kuma @abdoullfurya . #BOS A cikin wannan call za'a raba reward na zeally da aka kare. Wajen call din: https://t.me/NearHausaa 