Barkamnu da wannan lokaci 🤝 Muna murnar sanar daku akan haɗin gwiwa da muka yi da @Zomland_Game, wani wasa ne na web3 wanda aka gina shi a kan NEAR. A cikin wannan haɗin gwiwa, mutum ashirin daga cikin community ɗin mu zasu samu damar gwada wannan wasa ta hanyar samun... 