Muna murnar sanar da jama'a cewa @zealy_io tasks ɗin mu na watan February ya fara. Kamar yadda muka saba, mun kawo muku tasks kayatarwa, nishaɗantarwa da kuma ilmantarwa. #BOS #NEAR #ZEALY 