⚠️ Sanarwa Ga community members namu ku kula da Clicking random link musamman daga wasu shafika da suke nuna muku sunayi airdrop ko wani abu makamancin haka. A yau shafin @near_insider an yi hacking nashi kuma idan kuka duba zaku ga sunyi post sun rufe comments. #BOS