🔥🔥Babban haɗin gwiwa tsakanin @here_wallet da kuma @routerprotocol 🌟Muna farın cikin sanar daku wani sabon crosschain protocol yana na tafe zuwa ecosystem na @NEARProtocol, kuma ze zama hanya mai sauƙi ta tura tokens dinka daga wasu blockchains din #BOS #NEAR 