A safiyar yau ne, @NearHausa ta ƙulla ƙawance da @official_MMaze. MentalMaze wani wasa ne da aka gina shi a kan @auroraisnear domin wasa ƙwaƙwalwa. Shin kana son ka san yadda ake yi da kuma abubuwan alherin da ake samu ? #BOS #NEAR 