Muna murnar sanar da jama'a cewa HOT ya zo muku da wata garaɓasar a karo na biyu wato HOT Apps!! Wannan manhajar, wadda ita ce ta farko irin ta mai suna Cases Boom tana nan zuwa wayoyin ku a cikin wannan satin ga masu mining ɗin HOT waɗanda suke da HOT+ #BOS 