Barkan mu da safiyar jumua. Allah Ubangiji ya bamu albarkar da take cikin ta. Kamar yadda mu ka saba kawo muku workshop a yadda ake ƙirƙirar manhajar a Blockchain operating system wato BOS tare da @zubair_mm wato How to create your first component on #BOS. #BOS #NEAR 