@NEARProtocol sun kawo sabon feature na “Account aggregation “ Wannan yana nufin zaka iya managing duka ayyukanka akan blockchain da account guda daya, samar da ayyukan su zamana masu sauki kuma mafi tsaro Account aggregation na #NEAR yanada bangare guda uku👇🏻 #BOS 