Muna tunatarwa da gobe muna da Event Wanda zamu tattauna a Nan garin Kano tare da representation daga @official_MMaze, tare da @britec. Domin halartar wannan taron Ka cike wanna form din: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSctTby7SeC-m902bmMcVrrXs-zUpGttyEzepHW47urGc6rQuQ/viewform?usp=send_form #BOS Topic din da za ayi magana akai 👇🏾 