ƘARIN BAYANI A KAN HOT 🔥 🥵!!! Cases Boom 💥, manhaja ta farko ta HOT wallet ta ƙaraso. Akwai cases (akwati) guda 20,000 kuma ko wane akwati za'a iya samun USDT, NEAR da AURORA tokens a ciki 😁 #BOS #NEAR 