Kasance tare damu karfe 8:30pm inda zamu tattaunawa akan wani muhimman abubuwa da suke faruwa. Tare da@MsageerDAO, @Al_ameenX da kuma @abdoullfurya . #BOS A cikin wannan call za'ayi magana kan Zealy task da ci gaba da aka samu. Wajen call din: https://t.me/NearHausaa 