Labari bamai ban sha'awa 😋😋 Muna murnar sanar da jama'a cewa mun ƙara tsahon @zealy_io task ɗinmu zuwa har march. Sannan a maimakon $200 mun ƙara kyautar da za'a samu ta zama $600 🤯🤯. Ku biyo mu telegram domin ƙarin bayani. #BOS 