Kasuwa taci gaba da girma, tare da abubuwan ci gaba, #NEAR ecosystem sun samu karin girma da karuwa a cikin wannan shekara na 2024. Mu nutsa cikin bayanai na na on-chain da duba manyan da suka faru don samun nasarar @NEARProtocol a gaba. #BOS 