Barka da Safiya Taron da ake Gudanarwa na #EthDenver ya samu halartar da yawa dags cikin Ecosystem Dapps na #NEAR. Wannan taro ne na inda developers ke nuna abubuwan da suka Gina da kuma wanda suke kokarin yi a nan kusa. #BOS