Barkanmu da safiya 🌅 Idan ka kasance mai amfani da blockchain, to tabbas zaka rinƙa jin kalmar "node". Domin sanin ma'anar wannan kalma da kuma yadda Near Protocol take amfani da shi, a duba wannan article ɗin👇 #BOS https://medium.com/@nearhausa/nodes-maanar-shi-da-kuma-yadda-near-protocol-take-amfani-da-shi-d7071c91dd9e 