Barkan mu da warhaka Da yawa daga cikin ku suna jin ana maganan AI wato Artificial Intelligence da hausa kuma kace (Kirkirarriyar Fasaha). Wannan fasaha ita ce ta haifar da wasu daga Cikin applications da muke amfani da su har ma da ilimin kirkirar Robots. A shekarar 2017 wasu marubuta da ke bincike a kamfanin Google sunyi rubutu akan wata takarda mai taken “Attention is all you need” wannan takardar ita ta haifar da “AI”. Daya daga cikin jagororin wannan rubuta illia Polosukhin Wanda kuma ya kasance shine co- founder na NEAR ya kasance na farko da ya fara barin Google domin fara nashi startup din bayan ya gano irin karfin fasahan da ke cikin article da suka rubuta, wannan shine ya haifar da NEAR.AI wanda daga baya ya koma NEAR Protocol wanda Suka fara tare shi da Alex Skidanov ( wanda ya kirkire Jasnah). Wannan kwarewar da kuma ilimi da illia ke dashi tare da Alex shine abun da ya saka $NEAR akan gaba wajen mahangar ( AI + BLOCKCHAIN) domin karin bayani a bibiye mu a shafin mu na Medium: https://medium.com/@nearhausa/illia-polosikhin-near-da-artificial-intelligence-874ba5f331da