Artificial Intelligence (AI) da kuma alakarsa da Co-founder na Near Protocol, Ilya Polosukhin. Ka rubuta article mar fadarkawa da nuna alakar Ilya Polosukhin da AI. Mutane 4 ne zasu raba $20, abunda ake bukata shine; 1. Zakayi wannan post ne a Near Social. 2. Zakayi wannan post tare da hada wannan hoton. 3. Kana bukatan akalla mukate 15 suyi maka likes. Wannan gasa zai kare ne : 19th, March, 2024.