$NEAR ya zama token na wannan mako a @bitfinex NEAR token ne na @NEARProtocol, yanada saukin aiki da kuma proof-of-stake public blockchain. Domin karin ilimi akan NEAR ku dube interview namu na kwanaki tare the NEAR co-founder @ilblackdragon: buff.ly/3Tfb2Dj