Muna farin cikin sanar daku cewa winners namu na Near Social Article suna: 1. @habunumma.near 2. @jabir6110.near 3. @rabiatu110.near 4. @zos01.near Za'a tura masu reward nasu a wallet nasu yau. muna tayasu murna, aci gaba da following na @NearHausa da kuma da @nearglobedao.near