Muna farin cikin sanar daku cewa yau 30th March 2024 Zealy task na March ya kare. Mutane 30 na sama a leaderboard ne zasu samu kyauta na kasancewa wanda sukafi kokari. Gobe za'a fitar da yanayin distribution din zai kasance iyakan kokarin mutum. muna godiya da kasancewa damu.