Muna murnar sanar daku cewa mun ƙulla ƙawance da @flowdiaryng Muna fatan wannan ƙawance ya zama hanyar onboarding ɗin mutane zuwa @nearprotocol daga regular users har developers domin ƙirƙire ƙirkire a kan blockchain operating system #BOS