Barka da Safiya Kimanin $500M na Ajiyayyiyar $ETH daga @swellnetworkio an ware shi domin tallafawa @NEARProtocol Super fast finality layer. Wannan Wani Mataki ne domin Kara kusanci akan Chain Abstraction 🌝. Shin kuna wasa da $Near din ku? To ku dena 😎