Barka da Safiya Ina masu bibiyar mu kan yadda zaku kirkira Dapp naku akan NEAR PROTOCOL da kuma masu koikoyan zama developers. To a yau ma muna da wani sabon shiri, ku shigo da misalin 8:30 na dare domin saurara daga Zubair.