Daga cikin abubuwa da zaka samu points a zealy task namu akwai interacting da @Zomland_Game da kuma @DapDapMeUp . A cikin DapDap zaka iya anfani da DApps daban daban kaman su @LineaBuild @Scroll_ZKP da sauransu. Domin shiga zealy namu: https://zealy.io/cw/nearhausa/invite/vZu5cRbzt_kd1O-goCfn9