A yau da misalin 8:30 na dare zamu halarci AMA session tare da @NearAFGamers . Wannan session zai focusing akan Community da kuma Sababbin P2E dake fitowa akan Near Protocol. A cikin bakin akwai @Al_ameenX @abdoullfurya @MsageerBTC Jagororin Near Hausa. Sai kun shigo