Shirya tambayoyinka aka Near Protocol da NDC #BOS Anjuma karfe 8:30 na dare tare da @NearHausa Telegram https://t.me/NearHausa Wannan AMA zai budewa mutane ido don samun biyani akan Near Protocol, Near Hausa da kuma NDC harma ta yaya zaka bada naka gumawa ko ka anfana dashi.