#BOS 📢Sanarwan @neardc Contest na na rubutu akan NDC da @NearHausa #BOS Conditions: 1️⃣ Yi rubutu akan wanda be kasa harrufa 400 akan NDC da kuma alakarta da NearHausa sai a posting nashi akan https://near.social/ + tare da taging @nearhausa.near thread 🧵 1/3