#BOS Kwana 8 ya rage na register IAH domin samun daman yin zaben @neardc Shin basakayi anfani da wannan dama ba? Kayi register yanzu: https://t.co/Gbqwmshn8Y Nasu tsayawa takara ku tabbatar kun yan community naku sunyi register na IAH don su iya zabanku a zabe me zuwa.